Bola Tinubu
Rahoton AuGF ya fallasa yadda ake bushasha da dukiyar gwamnati a ma’aikatu. Wasu ma'aikatu sun saba kashe fiye da abin da aka yi masu tanadi a kasafin kudi.
Hukumar DSS ta tsare babban malamin Musulunci a Zaria da ke jihar Kaduna saboda kushe matakan Tinubu inda ya kwatanta shi da Buhari kamar Fir'auna da Hamana.
Lauretta Onochie, tsohuwar hadimar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ta caccaki Shugaban kasa Bola Tinubu kan kin daurawa daga inda aka tsaya a gwamnati.
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya ba uwargidan shugaban ƙasa, Remi Tinubu, sakonni uki da za ta isar zuwa ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Adams Oshiomhole ya ce mutane na cin kwa-kwa daga manufofin APC. Sanatan Arewacin jihar Edo a majalisar dattawa ya fadawa ‘yan Najeriya cewa nan gaba za a more.
Mataimakin shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin ya yi magana kan halin kunci da ake ciki inda ya yabawa Tinubu kan kokarin da ya ke yi.
Hukumar IMF ta bai wa Shugaba Tinubu shawara kan cire tallafin mai da wutar lantarki inda ta bukaci a cire gaba daya saboda kudaden da ake kashewa.
Gwamnatin jihar Kano da rundunar 'yan sandan jihar sun tabbatar da daukar matakan tsaron da suka dace kan ziyarar uwargidan Shugaba Tinubu, Remi Tinubu.
Daga N30, 000, mafi karancin albashi zai iya dawo N1000000. Idan ba a shawo kan hauhawar farashi ba, NLC za ta kawo dogon buri wajen maganar karin albashi.
Bola Tinubu
Samu kari