Bola Tinubu
Binciken gano gaskiya da aka gudanar ya nuna cewa shafin boge ne ke amfani da sunan tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida don kira ga juyin mulki.
Tsohon dan majalisar wakilai, Dr Usman Bugaje, ya bayyana cewa wasu shafaffu da mai ne na kusa da Shugaba Tinubu suka ba shi gurguwar shawara kan rikicin Nijar.
Kungiyar hadin kan kasashen Afirka ta Yamma (ECOWAS) ta Shugaba Bola Tinubu na Najeriya ke yi wa jagoranci ta janye takunkumin da ta dora wa Nijar.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya kare shugaban kasa Bola Ahmed Tinubi kan halin tabarbarewar tattalin arzikin da ake fama da shi a kasar nan.
Yayin da wasu ‘yan Majalisu 60 suka bukaci juya tsarin mulkin kasar zuwa na Fira Minista a kasar, tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya fadi yadda za a yi.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya a lokacin Muhammadu Buhari, Babachir David Lawal ya yi tir da yadda gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ya soke tsarin tallafin fetur.
Mai fafutukar kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya zargi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari da kisan mahaifiyarsa da kanwarsa da kuma neman hallaka shi.
Rahoton BBC ya bayyana adadin kwanakin da Shugaba Tinubu ya yi a wajen Najeriya, idan aka kwatanta da na magabacinsai, Buhari a cikin watanni 9 na farko a mulki.
Ma'aikatar kasashen waje a Najeriya ta yi martani yayin da ake ta yada jita-jitar cewa Qatar ta ki amincewa da ganawa da Tinubu, kan wani taro ta musamman.
Bola Tinubu
Samu kari