Bola Tinubu
Yayin da ake fama da yunwa a Najeriya, kasar Ukraine ya farantawa 'yan kasar rai bayan ba da tallafin hatsi tan dubu 25 don rage matsalar yunwa da ake ciki.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci kamfanonin siminti su koma asalin farashin da suke sayar da shi a baya domin gwamnati ta cimma manufarta.
Majalisar zartarwa a Najeriya ta yi alhinin mutuwar tsohon Ministan ilimi a mulkin Cif Olusegun Obasanjo, Farfesa Fabian Osuji a yau Alhamis 29 ga watan Faburairu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya caccaki zanga-zangar da NLC ta yi, inda ya ce ba zai yiwu ƙungiyar ta fara yaƙi da gwamnatin watanni tara kacal ba.
Mai gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo wanda aka fi sani da Sunday Igboho ya shiga matsala kan gargadin da kungiyar Yarbawa ta yi masa.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya jaddada cewar tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari shine ya jefa 'yan Najeriya a mawuyacin hali.
Idan zaben 2027 ya zo, Kwamred Adnan Mukhtar Adam Tudunwada ya ce Atiku Abubakar ne mafita, yana so jagororin Obidient da Kwankwasiyya su bi bayan jam’iyyar PDP.
Tsohon dan takarar shugaban kasa, Adamu Garba, ya bayyana cewa ya kamata kamfanin kirifto na Binance ya fuskanci doka saboda saba dokokin Najeriya.
Duk da zarge-zargen da ake cewa tsohon gwamnan CBN, Godwin Emefiele ya durkusar da tattalin arzikin Najeriya, ya samu yabo daga wata kungiya a kasar.
Bola Tinubu
Samu kari