Bola Tinubu
Malamin addini ya bukaci yan Najeriya da su yi addu’a don Bola Tinubu ya ci gaba da kasancewa shugaban kasar Najeriya. Prophet Boma ne ya aika sakon.
Ministar jin kai da walwala, Dakta Betta Edu ta bayyana cewa Fasto David Oyedepo ne ya mata addu'a ta samu mukamin Minista daga Shugaba Bola Tinubu.
Allah ya yi wa yariman kasar Saudiyya Talal bin Abdulaziz rasuwa a hatsarin jirgin sama, kuma an gudanar da jana'izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar.
Tun daga zuwa taruka a kasashen duniya, tafiye-tafiye da sayen motocin alfarma, gwamnatin Tinubu ta kashe makudan kudade ba tare da la'akari da matsin tattali ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya ki yarda ya saki bayanan takardun karatunsa bayan ya fallasa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Wani malamin addini, Abel Tamunominabo Boma ya bayyana cewa yan Najeriya za su fuskanci makarkashiya da dama a 2024 da kuma bullar cuta kamar korona.
Dan majalisar wakilai ta tarayya, Abdulmumin Jibrin, ya yi watsi da rahotannin cewa jam’iyyar NNPP na tattaunawa da PDP da sauran jam’iyyu don yin maja.
Mamban majalisar tarayya daga jihar Kano, Abdulmumini Jibrin Kofa, ya jaddada matsayar NNPP cewa kofarta a buɗe take ta haɗa kai da sauran jam'iyyu kamar APC.
Jam’iyyar SDP ta magantu kan rade-radin cewa ta hada kai da wasu jam’iyyun adawa don kawo cikas ga gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Juma'a, 8 ga Disamba.
Bola Tinubu
Samu kari