Bola Tinubu
Majalisar Dattawa ta amince ta bukatar Shugaba Tinubu da ya nema a wurinta kam nadin Raheem Amidu da kuma Fasuwa Abayomi a matsayin kwamishinoni a hukumar NPC.
Majalisar dattawa ta damu da matsalar tsaron da ake fama da ita a kasar nan. Hakan ya sanya ta amince shugabannin majalisar tarayya za su gana da Shugaba Tinubu.
Yayin da ake fama da tsadar kaya a Najeriya, Oba na Iwoland, Abdulrosheed Akanbi ya bukaci Shugaba Tinubu ya samar da hukumar kayyade farashin kaya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin da tattalin arzikin kasar nan yake ciki. Shugaban kasar ya yi nuni da cewa akwai fata mai kyau.
Rundunar sojin Najeriya ta yi magana kan jita-jitar juyin mulki inda ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da kokari wurin kare martabar dimukradiyya a kasar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegn Obasanjo ya nemo wa kasar hanyar fita daga matsalar tsadar kaya inda ya ce a nemi shawarar kasar Zimbabwe.
Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya dira kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan nakasa tattalin arzikin Najeriya kafin mika ta ga Tinubu.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya diro Najeriya bayan shafe kwanaki a ƙasar Qatar, Shettima da manyan kusoshin gwamnati ne suka tarbe shi a Abuja.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa aiki ya yi nisa wajen fara rabon hatsi tan 42,000 kamar yadda Shugaba Bola Tinubu ya yi alƙawari a cikin wannan makon.
Bola Tinubu
Samu kari