Bola Tinubu
Nadeem Anjarwalla, wanda ke cikin shugabannin Binance da aka tsare a birnin Tarayya Abuja ya samu nasarar tserewa bayan ya samu damar zuwa masallaci yin salla.
Dattawan Arewa sun ce gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu ta gaza wajen samar da tsaron rayuka da dukiyoyin jama'a a yankin, tana mai buga misali da satar dalibai.
Ma'aikatar masana'antu da harkokin kasuwanci ta bukaci wadanda suka cika tallafin N50,000 kan fara duba wayoyinsu domin sakwannin da za su iya samu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya soke bikin da ya saba gudanarwa domin zagayowar ranar haihuwarsa, saboda halin da kasar nan ta samu kanta a ciki a yanzu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi maraba da ceto daliban da aka sace a jihar Kaduna da jami'an tsaro suka yi. An ceto daliban ne bayan sun yi kwanaki a tsare.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno, ya ce ba zai yi gigin tarar faɗa da shugaban kasa ba saboda shi ne juya akalar kuɗaɗen shigar jihar da yake mulki.
An gudanar da bincike kan rahoton da aka yada cewa shugaban kasa Bola Tinubu, ya amince a kafa kasar Biafra. Binciken ya fayyace gaskiya kan batun.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Tinubu kan yadda matsalar rashin tsaro ke kara ta'azzara.
Bola Tinubu zai sanar da karin albashin Ma’aikata a Ranar 1 ga Mayu. Abin da ake tunani shi ne Tinubu zai sanar da mafi karancin albashin da za a koma amfani da shi
Bola Tinubu
Samu kari