Bola Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Mista Hoƙloway a matsayin darakta janar/shugaban hukumar kula da gidajen tarihi da kayan tarihi.
Gwamna Ahmed Usaman Odo na jihar Kogi ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, kan lamarin tsaron jiharsa, sun tattauna muhimman batutuwa ranar Laraba.
Babban Bankin Najeriya, CBN ya biya bashin Dala $7bn na daloli da tsohon gwamnan bankin, Godwin Emefiele ya ciyo lokacin da ya ke rike da kujerar gwamnan bankin.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi kira da babbar murya ga 'yan majalisu da su bari ministocinsa su yi aikinsu, ta hanyar daina takura musu da yawan kira.
A ranar Laraba ne majalisar wakilai ta amince da sabuwar dokar ƙarin albashi da alawus ga babban joji na ƙasa (CJN) da sauran alƙalan kotunan Najeriya.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya haramta wa ministoci da sauran muƙarraban gwamnati tafiye-tafiye zuwa waje. An dauki matakin ne domin rage kashe kudaden jama'a.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci majalisar wakilan tarayya ta tsawaita wa'adin aiwatar da kasafin kuɗin 2023 da karin da aka yi zuwa Yuni.
Duk da halin matsi da 'yan kasa su ke ciki, Shugaba Tinubu ya bukaci yin gyaran fuska daga Majalisa kan alawus da albashin ma'aikatan shari'a a kasar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta bayyana sunayen mutum 15 wadanda ke daukar nauyin ta'addanci a kasar nan.
Bola Tinubu
Samu kari