Bola Tinubu
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso Gabas, Salihu Lukman ya yi murabus a yau Laraba 12 ga watan Yuni inda ya ce babu shugabanci a jam'iyyar.
Hadimin shugaba Bola Ahmed Tinubu na musamman kan kafafen sada zumunta, Dada Olusegun ya magantu kan bidiyon faduwar shugaban kasa a yayin bikin ranar dimukuradiyya.
Ɗan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jajantawa Shugaba Bola Tinubu bayan ya zame yayin taron dimukradiyya a Abuja.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya fadi yayin da ake taron ranar dimokradiyya a dandalin Eagle Square a Abuja. Fadar shugaban kasa ta ce ba matsala cikin faduwar.
Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin Bola Ahmed Tinubu za ta kaddamar da zanen da ya fu kowanne zane girma a duniya ranar Dimokuradiyya 12ga watan Yuni.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya gama shirye-shiryen yin garambawul a majalisar ministocinsa wanda ya haɗa da kirkiro sabuwar ma'aikata da sauke mi istoci.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta sake neman ciyo bashin Dala 2.5bn daga bankin duniya ne domin aiwatar da wasu muhimman ayyukan da za su amfani kasar nan.
Shugaba Bola Tinubu ya ce shekaru 31 da suka gabata, Najeriya ta tsaya tsayin daka domin tabbatar da dimokuraɗiyya. Ya zayyana gwarazan dimokuraɗiyyar kasar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa tattalin arzikin Najeriya ya dade yana bukatar a yi masa garambawul domin dawo da shi kan turbar da ta dace.
Bola Tinubu
Samu kari