Bola Tinubu
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aika da sakon barka da Sallah ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu. Sakon na zuwa ne yayin da ake rikicin sarauta a jihar.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa matsalar talauci ta zama tuwan dare mai game duniya kuma ba a Najeriya kadai ake fama da ita kawai ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan yadda wasu yan kasa ke lalata tattalin Najeriya wajen kai hari kan turakan wutar lantarki da titunan jirgin kasa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi tafiya zuwa kasar Afirika ta Kudu a ranar Talata, 18 ga watan Yunin 2024. Shugaban kasan ya je rantsar da Cyril Ramaphosa.
Shehun Borno (Dr) Abubakar Umar-Ibn Garbai Al-Amin El-Kanemi ya bukaci jami'an tsaro su kara kokari wajen yaki da Boko Haram domin kwato wuraren da suke rike dasu.
Yan Najeriya sun yi martani mai zafi ga shugaban kasa Bola Tinubu a kan kalaman da ya yi a ranar sallah na kiran mutane su kara hakuri da juriya domin cigaban kasa.
Gwamnatin Tarayya ta karyata zargin da ake yi na shirin sanya dokar ta baci a Kano domin tuge gwamnati musamman wanda Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi.
Gwamnatin tarayya ta wanke kanta daga wahalhalun da ‘yan Najeriya ke fama da shi, tare da bayyana wadanda ta ke zargi da laifin rugurguza tattalin arzikin kasa.
Attajirin da ya fi kowa kudi a nahiyar Afirika, Alhaji Aliko Dangote, ya je gaisuwar Sallah wajen shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a gidansa da ke Legas.
Bola Tinubu
Samu kari