Bola Tinubu
Bayan takaddamar da ta barke a majalisar dattawa, 'yan majalisar sun amince da bukatar Shugaba Tinubu na tsawaita wa'adin aiwatar da kasafin 2023 zuwa Disambar 2024.
Ofishin kula da basussuka (DMO) ya bayyana basussukan da ake bin kasar nan. DMO ya ce a cikin wata uku na farkon 2024, Najeriya ta ciyo bashin Naira tiriliyan 7.7.
Majalisar dattawan Najeriya ta yanke hutun babbar sallah da ta dauka domin tattauna manyan abubuwan da suka shafi tsarin kasa da lamuran zabe a yau Alhamis.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana cewa a shirye shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu yake domin kawo karshen matsalar rashin tsaro.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kare sukar da wasu ke yi ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na cewa ya tsani 'yan Arewa, ya ce hakan ba gaskiya ba ne.
Yayin da 'yan Najeriya ke ta wayyo-wayyo saboda tsananin rashi da hauhawar farashi, an gano fadar shugaban kasa ta sayi tayoyin mota na miliyoyin Naira.
Shugaban majalisar dattawan kasar nan, Godswill Akpabio ya musanta labarin cewa sun amince da sayowa shugaban kasa da mataimakinsa sabon jirgin sama.
Kungiyoyin kwadagon NLC da TUC za su yi taron gaggawa domin daukan mataki bayan shugaba Bola Tinubu ya yi biris da maganar karin albashi a jiya Talata.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana alhininsa game da rasuwar Etop Essien, mataimakin kwanturola mai kula da harkokin kudaden shiga a hukumar kwastam ta Najeriya (NCS).
Bola Tinubu
Samu kari