Bola Tinubu
Majalisar wakilai ta fito ta yi magana kan batun dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da yarjejeniyar Samoa. Majalisar ta ce sam ba ta yi hakan ba.
Kotun Koli ta shirya yanke hukunci a karar da gwamnatin tarayya ta shiyar da gwamnoni 36 na kasar nan kan neman cikakken 'yancin cin gashin kan kananan hukumomi.
Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya koka kan cewa ba a samun ganin shugaban kasa Bola Tinubu domin ba shi shawara kan magance tsadar abinci a Najeriya.
Zargin karkatar da N1.5bn ya sanya majalisar wakilai ta gayyato ministar harkokin mata Uju Kennedy Ohuneye. Kwamitin majalisar ya yi mata tambayoyi.
Majalisar dattawa ta nemi gwamnatin tarayya da ta gaggauta magance matsalar yunwa da ake fama da ita a kasar nan tun kafin hakurin 'yan kasar ya kare.
Gwamnatin tarayya ta shirya raba takin zamani ga jihohin kasar nan domin magance matsalar karancin abinci da ake fama da ita. Gwamnatin za ta raba taki.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nada tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), Farfesa Attahiru Jega, sabon mukami a gwamnatinsa.
Sanata Barau I. Ji brin ya ce akwai alamu mai karfi cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu zai sanya hannu kan kudirin kafa hukumar hukumar raya Arewa maso Yamma (NWDC).
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya (NERC) ta yi kira na musamman ga yan Najeriya kan kashe kudi wajen sayen kayan rarraba wutar lantarki.
Bola Tinubu
Samu kari