Bola Tinubu
Ministan kudi, Wale Edun ya yi magana kan batun dawo da tallafin mai inda ya ce kwata-kwata babu tsarin a kasafin kudin wannan shekara ta 2024 da ake ciki.
Gwamnatin tarayya ta ja kunnen kasashen waje masu goyon bayan zanga-zangar da ake yi a fadin kasar nan. Gwamnatin ta fadi kwakkwaran matakin da za ta dauka.
Gamayyar kungiyoyin Arewa CNG ta yi kira ga gwamnatin tarayya na gwamnatocin jihohin Arewa su gaggauta shawo kan abubuwan da suka dami al'ummar yankin.
Majalisar Matasan Arewa ya yi tir da bukatar da wasu mutane ke yi na gwamnati ta sauyawa cibiyar fasaha ta hukumar sadarwa matsuguni zuwa jihar Kebbi.
Ministan kudin Najeriya Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kashe kudi har $600m duk wata kan tallafin man fetur kuma ba za a dawo da tallafin ba.
Daga cikin matasa akalla guda biyar da iyalansu su ka tabbatar da rasuwarsu ta hanyar harbi yayin zanga-zanga, hudu daga cikinsu masu karancin shekaru ne.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi sauye-sauye a ma'aikatar jin kai da yaki da fatara ta tarayya wanda ke nuna abu ne mai wahala Betta Edu ta koma minista.
Gwamnatin tarayya ta yi martani ga tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar bayan shawartar jami'an tsaro da su dai na harbin masu gudanar da zanga-zanga.
Jesutega Onokpasa ya ce da tuni tsohon gwamnan Kogi, Yahaya Bello da takwaransa na Kaduna, Nasir el-Rufai sun kwantar da tarzomar da ta barke a yankin Arewa.
Bola Tinubu
Samu kari