Bola Tinubu
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koka kan tashin farashin kayayyaki a kasuwanni bayan shugaba Bola Tinubu ya karawa jihohi kudin wata wata da suke karba.
Hankalin mahukuntan makarantar Liberty da ke Ikota a jihar Legas da masu amfani da shafukan zumunta ya koma kan tsohuwar makamar makarantar, Folake Olaleye.
Kwamitin lafiya na Kano da ofishin mashawarcin gwamnan Kano a kan harkokin tsaro sun fara tattaunawa da jagororin 'yan daba a jihar domin maganta fadan daba.
Olusegun Obasanjo ya tona yadda cin hanci ya yi yawa a harkar matatun mai a Najeriya, ya fadi yadda masu kamfanin Shell suka koka kan rashawa a kan matatun.
'Yan Najeriya na ci gaba da tururuwa zuwa kan tituna domin nuna adawarsu kan halin kunci da tsadar rayuwar da aka samu a karkashin gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Daga karshe, Kungiyar ECOWAS ta yi magana kan zanga-zangar da ake yi a Najeriya inda ta jajantawa wadanda suka rasa rayukansu tare da ba da shawara.
Masu shirya zanga-zangar da ake yi a jihar Legas sun sanar da tafiya hutun kwana ɗaya tal domin duba abubuwaɓ da suka faru da ɗaukarmataki na gaba.
Gwamnatin tarayya ta dauki matakin sanya masu daukar nauyin zanga-zanga cikin jerin wadanda ake nema ruwa ajallo. Za a yi caraf da su da sun shigo Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Kano ta kama mutanen bisa zargin sata, lalata kadarorin jama'a da na gwamnati, tayar da hankula da gudanar da taro ba bisa ka'ida ba.
Bola Tinubu
Samu kari