Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa bai dace a rika maganar sake goyon bayan Bola Tinubu ya sake neman takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Gamayyar ƙungiyoyin matasan Arewa ta Tsakiya sun bayyana Dr. Gbenga Olawepo-Hashim a matsayin ɗan takarar shugaban kasar da za su marawa baya a 2027.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ba da hutu don bikin zagayowar ranar dimokuradiyya. Gwamnatin ta bukaci 'yan Najeriya da su ci gaba da kare dimokuradiyya.
Tsohon shugaban kasa a Najeriya, Goodluck Jonathan da tsofaffin shugabanni biyu sun matsa wa Bola Tinubu lamba don dawo da Gwamna Siminalayi Fubara.
'Yan APC a Osun da Anambra na nuna damuwa da ganawar Ademola Adeleke da Charles Soludo da Shugaba Bola Tinubu, suna zargin hakan na iya barazana ga jam'iyyarsu.
A labarin nan, za ku ji manyan bangarorin da gan adawa da kungiyoyi ke ganin gazawar gwamnatin APC, a karkashin Bola Ahmed Tinubu a cikin shekaru biyu na mulkinsa.
Jam'iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Bola Tinubu ya rage kudin man fetur da kudin lantarki. PDP ta ya 'yan Najeriya murnar zuwan babbar sallah a Najeriya.
Yayin da ake kokawa kan salon mulkin Bola Tinubu, Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya caccaki gwamnatin yana mai cewa a bar batun sake zabensa a 2027.
Bayan komawarsa APC, Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya fadi dalilansa na komawa jam'iyyar saboda Bola Tinubu tun lokacin da yake gwamnan Lagos.
Bola Tinubu
Samu kari