Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya taya Musulmai barka da sallah. Ya bukaci a nuna sadaukarwa tare da addu'a wa mutanen Mokwa. Ya ce kwanakin wahala sun wuce a Najeriya.
Shugaban kamfanin BUA, Abdulsamad Rabiu, ya yi magana kan salon mulkin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu inda ya bayyana ci gaban da aka samu a mulkin.
Tsohon gwamnan Rivers kuma ministan birnin Abuja, Nyesom Wike, ya musanta rahoto kan zargin ana juya akalar gwamnatin Shugaba, Bola Ahmed Tinubu.
Wani sanannen ɗattijon kasa daga Arewa, Alhaji Dabo Sambo ya bayyana cewa ba abin da ya fi ci wa ƴan Najeriya tuwo a kwarya kamar matsalar tsaro, ya gargaɗi Tinubu.
Tsohon abokin takarar Muhammadu Buhari, Fasto Tunde Bakare, ya yi magana kan ziyarar da ya kai wa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya ce sun tattauna batutuwa.
A labarin nan, za ji cewa Sanatar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti Uduaghan ta musanta cewa muryarta ce a wani sabon bidiyo da aka fitar kan Tinubu.
A wannan labarin, za a ji cewa shugaban hukumar wasanni ta kasa, Shehu Dikko ya mika sakon ta'aziyyar Bola Ahmed Tinubu ga iyalan Yan wasan Kano 22 da suka rasu.
Mai magana da yawun gwamnan Osun, Olawalw Rasheed ya bayyana cewa zuyarar da iyalan Adeleke su kai wa Bola Tinubu ɓa ta da alaƙa da batun komawa APC.
Kungiyar kwadago sun ce wahala ce kawai ta karu a shekara 2 da Bola Tinubu ya yi a mulki. NLC ta ce Bola Tinubu ya kara kudin man fetur da ya jefa mutane a wahala
Bola Tinubu
Samu kari