Bola Tinubu
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yabawa magabacinsa, Muhammadu Buhari bisa yadda ya tabbatar da ranar 12 ga watan Yuni a matsayin ranar dimokuraɗiyya.
Shugabam kasa, Bola Tinubu ya ba marigayi Kudirat Abiola da Janar Shehu Musa Yar’Adua lambar yabo saboda kare dimokuraɗiyya da suka yi a lokacinsu.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya jaddada cewa duk da kokarisa na kare mutuncin dimokuraɗiyya, ba zai hana yan adawa sauya sheka ba.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya yi jawabin ranar dimokuradiyya a majalisar tarayya. Ya ce ba shi da niyyar mayar da Najeriya karkashin jam'iyya daya a siyasance.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar tsarin Najeriya ta yi tanadin jami'an tsaro a majalisa, yayin da ake sa ran shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai karasa can.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Peter Obi, ya caccaki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Ya ce ta ki yi wa 'yan Najeriya aiki.
Yayin da wasu matasa ke zanga zanga a jihohin Legas, Rivers da birnin tarayya kan adawa da Bola Tinubu, wasu sun fito goyon bayan Tinubu da gwamna Alia a Benue.
Mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Paul Ibe ya ce alama ta nuna cewa haɗakar da Atiku ke jagoranta ta fara tsorata gwamnatin Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar adawa ta PDP, Bode George ya nemi shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da ya yafewa gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara.
Bola Tinubu
Samu kari