Majalisar dokokin tarayya
Akwai ‘yan majalisan da su ka rasu tun a shekarar nan ta 2023. Daga baya hukumar INEC za ta shirya sabon zabe domin maye guraben wadannan ‘yan majalisar.
Kanin tsohon Sanatan Ebonyi ta Kudu zai nemi kujerar Majalisar tarayya a jam’iyyar APC. Austin Umahi zai iya zama magajin David Umahi a majalisar dattawa.
Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar dan APC, Mark Useni a Majalisar Tarayya a jihar Taraba, ta yi watsi da karar NNPP da PDP saboda rashin hujjoji.
Rikici na neman barkewa tsakanin ƴan majalisar tarayya na jihar Benuwai da Gwamna Hyacinth Alia, sun zargi gwamnan da mulkin kama karya da ruguza APC.
Tsohon kakakin Majalisar Wakilai a Najeriya, Yakubu Dogara ya sanar da rasuwar mahaifiyarsa, Mama Saratu Yakubu Tukur ta na da shekaru 103 a duniya.
Dandalin soshiyal midiya ya dauki dumi sakamakon furucin Jummai Sankey Jo, wacce ta kira sanatoci da mijinta yayin da ake tantanceta a matsayin alkaliyar Kotun Koli.
Yan majalisar wakilai sun bukaci gwamnatin tarayya da ta amince a rika amfani da kudin Yuan na kasar Sin a matsayin kudin cinikayya na kasar waje.
Kwamitin kudi na majalisar dattawa ya ba rundunar 'yan sanda wa'adin awa 24 ta gurfanar da shugaban hukumar rijistar kamfanoni a gabanta kan kasafin hukumar.
Simon Lalong ya magantu kan dalilin da yasa ya mikawa Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu takardar murabus dinsa daga matsayin ministan kwadago da daukar ma’aikata.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari