Majalisar dokokin tarayya
Ma'aikatar bunkasa ma'adanan Najeriya ta roki majalisar tarayya da ta kara mata Naira biliyan 250 a kasafin kudin 2024 da za a ba ta. A yanzu an ba ma'aikatar N24bn.
An nemi ayi rigima a zauren Majalisar Dokokin Kano, kan kudaden da gwamnatin jihar ta ware wa masarautu a karamin kasafinta na 2023 kamar yadda labari ya zo mana.
Ministan ma'adanai, Dele Alake, ya bayyana cewa manyan yan Najeriyan ke daukar nauyin hakar ma'adanai ba bisa ƙa'ida ba da ta'addanci da yan bindiga.
Za a ji labari ‘Yan Majalisar Arewa za su bada gudumuwar N350m a sakamakon harin sojoji a Tudun Biri. Shugaban majalisa da ‘yan majalisar Kaduna sun bada N45m.
Ana da labari Jam’iyyar PDP ta bukaci INEC ta sake wani zabe tun da ‘yan majalisan Ribas sun dawo APC, ta ce ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas sun rasa kujerunsu.
Tun daga zuwa taruka a kasashen duniya, tafiye-tafiye da sayen motocin alfarma, gwamnatin Tinubu ta kashe makudan kudade ba tare da la'akari da matsin tattali ba.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong, ya ce ya shiga rudani, yana tunanin ko ya tafi majalisar dattawa ko kuma ya ci gaba da rike mukamin minista.
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncinta da ya ayyana Sanata Austin Akobundu na jam’iyyar PDP a matsayin wanda ya lashe zaben Abia ta tsakiya.
Allah ya karbi rayuwar dan marigayi Alaafin na Oyo, Prince Abdulfatai Adeyemi bayan fama da jinya na tsawon lokaci a yau Juma'a 8 ga watan Disamba.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari