Majalisar dokokin tarayya
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari a fannin yada labarai da sadarwa mai dogaro da fasahar zamani, Bashir Ahmad, ya siya fom din takara.
Wani mummunan lamarin ya faru a anguwar Uquo da ke karamar hukumar Esit Eket a cikin Jihar Akwa-Ibom a ranar 4 ga watan Nuwamban 2021, Vanguard ta ruwaito. Ana
Kawunan jiga-jigan APC ya rabu kan kokarin da ake na tsayar da shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan a matsayin dan takarar shugaban kasa na yarjejeniya.
Mutane da dama masu rike da mukamai suna yin alkawurran da ba za su iya cika wa ba yayin yakin neman zabe saboda kawai suna son su ci zabe, a cewar wani dan maj
Tsohon shugaban majalisar wakilan tarayyan Najeriya ya ayyana shiga tseren takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar APC a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Majalisar dattawa ta karbi wasikar nuna sha'awar tsayawa takarar shugaban kasa daga jigon APC, kuma sanata mai wakiltar Ogun ta tsakiya Ibikunle Amosun a 2023.
A yau ne dai kotu ta yanke hukuncin kwace kujerar tsohon kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara. Hakan ya biyu bayan sauya sheka da ya yi daga PDP zuwa APC.
A karon farko dai 'yan Najeriya sun ga kalar abincin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kawo wa mutanen da suka halarci liyafar buda baki da ya shirya a Abuja
Bayan jan dogon lokaci ana kai ruwa rana da kuma yankewa da kari kan kasafin kudin 2022, majalisar dokokin Najeriya ta amince da kasafin kudin a yau Alhamis.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari