Majalisar dokokin tarayya
Sheikh Nuru Khalid ya gamu da fushin 'yan kwamitin masallaci, inda suka dakatar dashi saboda fadin abin da ya saba da abin da ransu ke son ji. 'Yan Najeriya sun
An yi wata takaitacciyar dirama a ranar Alhamis, 32 ga watan Maris a zauren majalisa tarayya yayin da ake tsaka da zama.Momah ya bayyana kirji bude a majalisar.
Dan majalisar jiha ya yi sallama da kujerarsa bayan da ya sauya sheka daga jam'iyyar APC zuwa ta SDP. Majalisa ta sanar da neman mai maye gurbin kujerarsa.
Majalisar wakilan Najeriya ta caccaka tsinke kan yadda lamurran tsaro ke kara lalacewa, inda suka yi cece-kuce kan yadda ake kashe mutane a kasar nan ba gaira.
Tsohon mataimakin kakain majalisar wakilai na tarayya, Mr Lasun Yusuff, ya ya murabus daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulki a kasa, The Punch
Majalisar dattawa ta tabbatar da sunayen mutane bakwai da shugaban kasa Buhari ya aike mata a matsayin mambobin kwamitin kula da harkokin kudi na bankin CBN.
Kwamitin wutar lantarki ta majalisar wakila, ta turke ministan wutar lantarki, Abubakar Aliyu, inda ta dakatar da shi daga karanto labari ko kuma surutai marasa
Mambobin majalisar wakilan tarayyan Najeriya sun amince da kudirin takarar shugaban ƙasa na jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a 2023 dake tafe.
Majalisar ta yi imanin cewa hakan zai zama hanyar karfafa kwarin gwiwa ga daliban Najeriya da kuma baiwa wadanda suka kammala karatu damar kara kaimi a karatuns
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari