Yan ta'adda
'Yan bindiga a jihar Zamfara sun fito da sabon salon zaluntar al'umma a yankuna daban-daban. Sun bayyana sabon harajin da ya kai Naira miliyan daya kan kauyuka.
'Yan bangan jihar Kaduna a ranar Alhamis sun fito zanga-zanga kan kamen kwamandansu,Aminu Sani wanda aka sani da Bolo wanda soji suka cafke kwana 15 da ta wuce.
Sarkin musulmi, Muhammadu Sa’ad Abubakar ya koka akan yadda ‘yan bindiga a kullum su ke halaka mutane a arewacin Najeriya musamman a arewa maso yamma kullum.
Fadar shugaban kasa ta kara jaddada cewa Najeriya har yanzu ita ce kasar da ta fi dacewa masu zuba hannayen jari a Afrika su yi tururuwar zuwa duk da kalubalen.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, an ceto wasu 'yan sanda sama da 20 da 'yan ta'adda suka sace a wani yankin jihar Yobe. An kuma fatattaki 'yan ta'adda da d
Wasu masu garkuwa da mutane sun shiga hannu yayin da wasu mafarauta suka kutsa daji domin kamo su. An ce an kame uku, wasu sun tsere da harbin bindiga a Kogi.
Daga karshe dai Sheikh Gumi ya sauka a motar goyon bayan 'yan bindiga, inda ya bayyana dalilansa na yin hakan. Ya ce sam a yanzu kam ba zai ci gaba da biye musu
Wata tawaga, ciki har da wani dan bindiga sun tafi domin ganawa da shugaban 'yan bindiga Turji a yankin jihar Zamfara. Ba a san sakamako ba, amma dai ana sa ran
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya yiwa sojojin da suka raunata a yaki da ISWAP alheri yayin da ya ziyarce su har asibitin da suke kwance. Ya kuma yab
Yan ta'adda
Samu kari