Yan ta'adda
'Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar shugaban karamar hukuma a zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, Steven Inuwa, a ranar Lahadi da ta gabata a Abuja.
Masu garkuwa da mutane da yan bindiga sun kwace titin da ke tsakanin Uturu na karamar hukumar Isiukwiato dake jihar Abia zuwa karamar hukumar Okigwe na Imo.
Luguden wuta ta jiragen sama da ake cigaba da yi wa sansanonin 'yan ta'addan a arewa maso yammaci ya yi ajalin manyan shugabannin 'yan ta'adda da mukarrabansu.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jigon jam’iyyar APC kuma tsohon Shugaban karamar hukumar Ilemeje da ke jihar Ekiti, Prince Bamgboye Adegoroye da wasu mutane.
Yan bindiga sun kai farmaki wasu garuruwan kananan hukumomin Paikoro da Mariga inda suka kashe mutane da dama ciki harda sojoji 3 a tsakanin Lahadi da Litinin.
Rundunar hadin guiwan sojoji da 'yan sanda ta ceto mutane 32 da aka yi garkuwa da su daga bangarori daban-daban na jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin.
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta halaka wasu mutum 23 da ake zargin 'yan ta'adda ne, inda suka sake kama yan bindiga 37 a kananan hukumomi 3 da ke jihar Sokoto.
Likitan Bello Turji ya shiga hannu, amma ya ce ya tuba tun tuni kafin ya shiga hannu a wannan lokacin da 'yan sanda suka kama shi a wani yabkin jihar Sokoto.
Wani mazaunin garin na jihar Katsina da ya nemi a sakaya sunansa, ya ce ‘yan bindigar sun zo ne a kan babura sama da 60 kuma suka fara harbe-harben iska...
Yan ta'adda
Samu kari