Yan ta'adda
Yan bindiga sun kashe jami’an yan sanda uku a wani hari da suka kai ofishin yan sanda da ke Ishau karkashin Kafin-koro a karamar hukumar Paikoro ta jihar Neja.
Shugaban Amurka, Joe Biden, a ranar Laraba, 3 ga watan Fabrairu, ya tabbatar da kashe shugaban Islamic State leader, ISIS, Ibrahim al-Hashimi al-Qurayshi, a wan
Masu satar mutanen da suka yi garkuwa da yan uwan malamin jami'ar nan na jihar Zamfara sun nemi a biya su naira miliyan 70 a matsayin kudin fansar sako su.
Wani jagoran kungiyar yan-sa-kai ya CJTF a jihar Borno ya rasa ransa sakamakon fashewar bam da ake zargin yan ta’addan kungiyar Boko Haram da dasawa a Biu.
Majalisar dattawa ta bukaci hukumomin tsaron kasar da su kakkabe duk mabuyar masu garkuwa da mutane da nufin ceto mutane 38 da aka yi garkuwa da su a Katsina.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya tabbatar wa yan Najeriya cewa nan da yan watanni, mutane za su ga gagarumin canji a arewa maso gabashin ƙasar nan .
'Yan bindiga sun harbe tsohon dan takarar shugaban karamar hukuma a zaben kananan hukumomi a jihar Kaduna, Steven Inuwa, a ranar Lahadi da ta gabata a Abuja.
Masu garkuwa da mutane da yan bindiga sun kwace titin da ke tsakanin Uturu na karamar hukumar Isiukwiato dake jihar Abia zuwa karamar hukumar Okigwe na Imo.
Luguden wuta ta jiragen sama da ake cigaba da yi wa sansanonin 'yan ta'addan a arewa maso yammaci ya yi ajalin manyan shugabannin 'yan ta'adda da mukarrabansu.
Yan ta'adda
Samu kari