Yan ta'adda
Gwamna Hope Uzidinma na jihar Imo ya yi amai ya lashe, ya gaza faɗin sunayen masu hannu a matsalar tsaron jihar Imo kamar yadda ya yi alƙawari zai yi yau Talata
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki gidan wani jami'in dan sanda da ke aiki da rundunar IRT, ASP Aliyu Umar, a yankin Kofar Konau da ke Zaria, Kaduna.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kai farmaki kauyen Jauro Manu na karamar hukumar Gassol da ke jihar Taraba inda suka kashe mutum biyar, sun yi masu kashedi.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce jami'an tsaro su sakarwa dajika bama-bamai domin ganin bayan 'yan bindiga. Ya ce ko za a yi barna, gara a tada su.
'Yan sanda sun sheke mutum 1 yayin da 'yan daba suka yi yunkurin kone fadar babban basarake Eze Imo. Wasu daga 'yan daban sun sere daji da miyagun raunika.
Bello Turji, gagararren dan bindigan jihar Zamfara, a ranar Litinin ya sako mutane 52 wadanda suka dade a hannunsa, wata majiya ta tabbatar wa da Daily Trust.
Gwamnan jihar Imo dake kudancin Najeriya, Hope Uzodinma, ya lashi takobin fallasa sunayen masu kara rura wutar rikici dake jawo kashe-kashe a jihar Gobe Talata.
Luguden wutar jiragen saman sojin sama na Najeriya da sa'o'in farko na ranar Asabar ya yi ajalin rayukan shugabannin 'yan bindiga biyu da wasu tarin miyagu.
Sojoji sun harba rokoki kan sansanin 'yan bindiga a jihar Zamfara. An hallaka wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga a yayin wannan harin da sojoji suka kai.
Yan ta'adda
Samu kari