Yan ta'adda
Hedkwatar tsaro ta bayyana hakan ne a ranar Alhamis, 25 ga Augustan inda ta kara da cewa an kama 'yan ta'addan a maboyarsu dake Deidei Abbatoir da kauyen Dukpa.
Kwamitin Zamfara na gurfanar da laifukan da suka shafi 'yan bindiga sun ce har sai Bello Turji, fitaccen shugaban 'yan bindiga ya ciki jama'a ya mika makamansa
'Yan Najeriya sun yi martani kan rahoton dake bayyana cewa hatsabibin 'dan bindiga Bello Turji, mai kashewa da garkuwa da jama'a a Sokoto da Zamfara ya tuba.
Wasu 'yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun halaka sojan najeriya wanda aka bayyana sunasan da Manjo Churchill Orji a yankin Azia mai matukar hatsarin gaske.
Gwamnatin jihar Borno ta tabbatar da shirinta na sake gina kadarorin gwamnati da gidaje dake tsohon madaddalar Boko Haram wacce sojoji suka kwato kwanan nan.
Jami'an rundunar yan sandan reshen jihar Katsina sun kai farmaki sansanin yan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Ɗanja, sun kashe ɗan ta'adɗa ɗaya sun kwato kaya.
Manoma a kananan hukumomin Shiroro, Munya da Rafi a jihar Neja sun shiga damuwa yayin da suke fara shirin girbin amfanin gonakansu a halin yanzu da ake girbi.
Wani jigon APC a jihar Osun mai suna Kazeem Kekere a Apomu dake karamar hukumar Isokan ya bakunci lahira a wani sabon harin 'yan bindiga a jihar ta Osun...
Manoman karamar hukumar Birnin Gwari dake jihar Kaduna sun amince zasu biya makuden kudaden da 'yan bindiga suka kallafa musu in har suna son zuwa gonakinsu.
Yan ta'adda
Samu kari