Yan ta'adda
Iyalan DPO na 'yan sanda, wanda ya faɗa hannun 'yan ta'adda a kan hanyar zuwa wurin aiki a Birnin Gwari, Kaduna, sun bayyana halin da ɗan uwan su ke ciki .
A jihar Borno, ‘Yan ta’addan sun dauko gawawwaki domin suyi sallah, sai jirgin Super Tucano ya sake yi masu luguden wuta. Har yanzu ba a a san iyakar barnar ba
Yan ta'addan Boko Haram sun farmaki garin Ngulde da ke karamar hukumar Askira-Uba ta jihar Borno a ranar Juma'a inda mutum hudu harda limamin Gima suka mutu.
Sama da mmutum 70 da ake zargin 'yan Boko Haram ne ruwa yayi awon gaba da su a a wani rafi bayan luguden wutan da dakarun Operation Hadin Kai suka yi a Borno.
An samu fashewar bam a daya daga cikin manyan masallatan yammacin Afganistan a ranar Juma'a, inda aka rasa wani babban limamin Taliban a kasar ta Afghanistan.
Jirgin Yakin Super Tucano yayi ruwan wuta kan akalla yan yan ta'addan kungiyar Boko Haram 49 a harin da Sojoji suka kai sansaninsu uku dake dajin Sambisa..
Kakakin rundunar ‘yan sanda, Benjamin Hundeyin ne ya bayyana hakan a wata wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba a Legas, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis.
Mataimakin shugaban kasa Machar ya ce sojojin sun jarabtu da azababben sauyin yanayi ne da dai sauran cututtuka a lokacin da yake jawabi yayin bikin yaye sojoji
Wani birni mai cike da walwala a Kamaru mai suna Bamenda a yanzu ya zama mayanka da zangon mutuwa tun bayan barkewar yaki shekaru biyar da suka gabata zuwa yau.
Yan ta'adda
Samu kari