Yan ta'adda
Rundunar sojojin Najeriya sun kutsa mafakar ‘yan ta’adda a garin Dikwa. A sanadiyyar haka aka iya kubutar da Mary Nkeki wanda ta rabu da iyayenta a Chibok.
Rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke surukin ƙasurgumin ɗan ta'addannan Dogo Gide a kasuwar Kagarko da ke jihar Kaduna ranar Alhamis ɗin da ta gabata.
Jami'an 'yan sandan ƙasar Burkina Faso sun yi abin bajinta, yayin da suka halaka 'yan ta'adda aƙalla 40 a wata arangama da ta wakana tsakaninsu a yankin Arewa.
Kwamred Anas Kaura, hadimin karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya bayyana yadda 'yan ta'adda su ka shiga taitayinsu tun bayan nada Bello Matawalle minista.
Ƴan bindiga sun farmaki wasu ƙauyukan jihar Katsina inda suka salwantar da rayukan mutane masu yawa. Ƴan bindigan sun kuma sace mata da dabbobi da dama a harin.
A rahoton da muke samu, an ce wasu tsageru sun sace matar wani attajiri a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. An bayyana yadda lamarin ya faru.
Yanzu muke samun labarin yadda kazamin yaki ya barke tsakanin 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno. An bayyana bayanai na yadda yakin ya barke farko.
Ƴan ta'addan Boko Haram masu ɗumbin yawa sun miƙa wuya ga dakarun sojojin MNJTF, bayan sun sha ragargaza a jihar Borno. Ƴan ta'addan sun mika makamai masu yawa.
Kungiyar ISWAP ta aikewa takwararta na Boko Haram na Abubakar Shekau wasika, inda ta kalulanceta a kan su hadu a dajin Sambisa domin fafatawa a tsakaninsu.
Yan ta'adda
Samu kari