Yan ta'adda
Rahoto ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara ci gaba da barna a jihar Zamfara, inda hakan ya kai ga aka garkame kasuwannin shanu a wasu yankunan jihar ARewa.
Rahoton da muke ya bayyana yadda aka mayar da mata da kananan yara marayun dole bayan harin da aka kai masallacin Kaduna a kwanan nan a cikin jihar ta Arewa.
Hankula sun tashi bayan wani basarake ya tilasta matasa sun saki matan ƴam bindigan da suka kama a jihar Zamfara bayan sun sace musu mutum shida A ƙauyensu.
Gwamnan jihar Neja, Mohammed Umaru Bago ya bayyana cewa yanzu haka gwamnatinsa na kan tattaunawa da 'yan bindiga domin ganin sun ajiye makamai saboda a samu.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanya dokar hana hawa babura a ƙananan hukumomi 19 da ke fadin jihar waɗanda suke fama da matsananciyar matsalar tsaro ta hare-haren.
Wasu miyagun ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sjn sace mutum biyu a wani hari da suka kai a ƙaramar hukumar Zariya ta jihar Ƙaduna.
Yanzu muka samu labarin yadda wasu tsageru suka harbe dan sanda tare da sace kayan aikinsa a wani yankin jihar Rivers. An bayyana yadda lamarin ya faru jiya.
An shiga zullumi bayan ƴan bindiga sun yi awon gaba da sakataren tsare-tsaren j'iyyar All Progressives Congress (APC) na jihar Kaduna bayan sun farmake shi.
Shugaban sojojin juyin mulkin jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya shiga wata yarjejeniya ta ƙawance na soji, da kasashen Mali da Burkina Faso.
Yan ta'adda
Samu kari