Yan ta'adda
Ƴan bindiga sun sake kai hari a ƙauyen Kerang cikin ƙaramar hukumar Mangu ta jihar Plateau. Ƴan bindigan sun halaka mutum biyar a mummunan harin da suka kai.
Wasu 'yan bindiga ɗauke da manyan makamai sun halaka shugaban 'yan banga a ƙaramar hukumar Danmusa da ke jihar Katsina, a yayin wani farmaki da suka kai a.
Babban kwamandan ƙungiyar ISWAP ya gamu da ajalinsa bayan wani maciji mai mugun dafi ya sare shi a cikin Dajin Sambisa. Kiriku ya mutu ne kwana uku bayan sarin.
Labarin da muke samu ya bayyana yadda 'yan ta'adda suka sace wasu mutum uku tare da kashe wani basarake a jihar Kwara. An dai bayyana yadda lamarin ya faru.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya nuna ɓacin ransa da takicinsa kan mummunan kisan da ƴan ta'addan ISWAP suka yi wa wasu manoma a jihar.
Wasu 'yan bindiga da ba'a iya tantance ko su waye ba sun kashe aƙalla mutane uku, tare da jikkata wasu biyu, a wani mummunan hari da suka kai a jihar Filato.
Gwamnan Zulum na jihar Borno ya nuna alhininsa gami da bacin ransa game da harin da mayakan ISWAP suka kai a wasu garuruwa na jihar Borno, inda suka kashe.
An yi bata gari da dama da suka addabi Najeriya a zamani daban-daban, daga cikinsu akwai Abubakar Shekau na Boko Haram, Lawrence Anini, Oyenusi da sauransu.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai farmaki cikin ƙauyen Ejule ƙaramar hukumar Ofu ta jihar Kwara. Ƴan bindingan sun salwantar da rayukan mutane masu yawa a harin.
Yan ta'adda
Samu kari