Yan ta'adda
hukumar sojojin nigeria tace zata canja dabarun da take amfani da su wajen kai hare-hare a nigeria musamman shirye-shiryenta na operation da take yi a kasar
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan ‘yan ta’addan ISWAP Ana tsaka da koya musu amfani da makamai tare da hada bama-bamai a yankin tafkin Chadi.
Jirgin yakin sojojin saman Najeriya ya yi ruwan bama-bamai har guda bakwai a kan ayarin mayakan kungiyar ISWAP a Damboa ta jihar Borno. Mayaka da dama sun mutu.
Wani mazaunin ƙauyen Gidan Goga a karamar hukumar Maradun ta jihar Zamfara ya tabbatar da cewa mazauna garinsu sun haɗa kudi miliyan N20m su ba Bello Turji.
Gwamnatin tarayyan Najeriya Najeriya tace wani bincike da aka kwashe watanni 18 ana yi ya bankado wasu mutane 100 masu haɗari dake da hannu a rikicin Boko Haram
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi gagarumin nasara a yaki da ta'addanci inda suka kashe mayakan kungiyar Boko Haram biyar tare da kama 1 a jihar Borno.
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, ya sanar da cewa an kammala bincike kan farmakin da ‘yan ta’adda suka kai kurkukun Kuje amma ba za a bayyana ba.
Al'ummar garuruwa hud a kananan hukumomin Maradun da Zurmi na jihar Zamfara sun shiga halin fargaba bayan yan bindiga sun far masu da sace mutum fiye da 100.
Mayakan kungiyar Boko Haram uku sun gamu da ajalinsu a hannun yan bijilanti yayin da suka hanyarsu ta zuwa karbar kudin fansar wani bawan Allah da suka sace.
Yan ta'adda
Samu kari