Yan ta'adda
Wasu miyagun 'yan ta'adda dauke da bindigogi sun kai sabon farmaki a jihar Zamfara inda suka halaka mutum bakwai tare da yin garkuwa da wasu mutum 20.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto ta ce ta cafke wasu mutum biyar da take zargin 'yan dabar masu garkuwa da mutane tare da kwato makamai da tarin harsasai.
'Yan sanda a jihar Sokoto sun tabbatar da nasarar cafke wani da ke kulawa da 'yan bindiga idan sun samu raunuka a birnin Sokoto mai suna Jamilu Yusuf.
'Yan bindiga sun kai hari kan wani masallaci a yankin Kankara yayin da ake sallar Isha'i inda suka hallaka mutane uku. Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu da dama.
Dakarun tsaro sun yi nasarar kama Kachalla Duna Tagirke, hatsabibin 'dan bindiga da ya addabi garuruwan jihar Sokoto. Yana da goyon bayan Bello Turji.
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana cewa tubabban mayakan Boko Haram, sun yi tuba ta gaskiya kuma ba za su sake komawa kan mummunar dabi'ar yin kashe-kashe ba.
ʼYan bindiga na cin zarafin matan aure da tsakar rana a wani ƙauye dake karamar hukumar Tsafe da ke Zamfara. Har yanzu maganar ba ta mamaye kafefen yaɗa labarai ba.
Rundunar ‘yan sanda ta sanar da cafke wani tsohon sojan sama da ke safarar kayan sojoji ga ‘yan ta’adda musamman kasurgumi Bello Turji a jihar Kaduna.
Mahara sun hallaka wani jami’an dan sanda guda biyu da sace wasu mutane 40 a kauyen Kasuwar-Daji a karamar hukumar Kaura Namoda da ke jihar Zamfara.
Yan ta'adda
Samu kari