Yan ta'adda
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani babban basaraken gargajiya a jihar Kogi, Cif Olayinka Ojo da ke sarautar Ohi-Ogidi a karamar hukumar Ijumu a jihar.
'Yan ta'addan Boko Haram dauke da muggan makamai sun kai sabon harij ta'addanci a jihar Yobe. 'Yan ta'addan sun halaka mutum uku ciki har da wani jami'in dan sanda.
Fitaccen mai sarautar gargajiya, Oba Akanbi na Iwo ya yi alfahari kan 'yan bindiga inda ya ce babu yadda suka iya da shi ganin yadda girman kujerarsa ta ke.
Wasu miyagu dauke da makamai sun kai wani sabon hari a wasu kauyuka guda uku na karamar hukumar Otukpo ta jihar Benue. Miyagun sun tafka barna a yayin harin.
Mayakan kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram sun kai sabon hari a jihar Yobe. Miyagun 'yan ta'addan sun halaka mutum biyu tare da sace wasu mutum uku.
Yan bindiga sun yi awun gaba da fitattun Fastoci biyu a cocin Kwande da ke Shendam a jihar Plateau a karshen wannan mako da ya gabata bayan kai farmaki.
Mayakan Boko Haram sun kashe mutum biyu a a wata cibiyar tattara sakamakon zabe da ke Kuareta, kilo mita 20 nesa da garin Damaturu. Gwamnati ta tabbatar da harin.
Dakarun sojoji sun samu nasarar sheje 'yan ta'adda masu tarin yawa a wani samame da suka kai a maboyarsu da ke karamar hukumar Safana ta jihar Katsina.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci kan jami'an tsaro na 'Katsina Community Watch Corps' inda suka halaka mutum hudu daga cikinsu.
Yan ta'adda
Samu kari