Yan ta'adda
Rahotanni sun kawo cewa dakarun tsaro sun kama wasu matan 'yan Boko Haram da yaransu a hanyarsu ta komawa wajen mazajensu a Tafkin Chadi daga jihar Borno.
Wasu miyagun 'yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yinawon gaba da wata gawa tare da masu rakiyarta a jihar Enugu da ke Kudancin Najeriya.
Ana zargin hukumar tsaro ta Community Protection Guard (CPG) a jihar Zamfara da kisan wani dan siyasa, Magaji Lauwali da ta ke zargin ya na da alaka da mahara.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari a hedikwatar 'yan sanda da ke garin Zurmi na jihar Zamfara. Sun tafka barna sosai.
An bayyana yadda 'yan sanda suka kama wani kasurgumin dan bindigan da ya addabi jama'a babban birnin tarayya Abuja. An bayyana yadda aka kama shi.
Yan bindiga sun halaka akalla mutane goma sha biyu tare da jikkata wasu tara a sabon harin da suka kai kauyen Gindin Dutse Makyali da ke Kajuru, jihar Kaduna.
Tsagerun masu garkuwa da mutane sun kai farmaki kan garuruwan n Dekko, Lama da Monkin a karamar hukumar Zing ta jihar Taraba inda suka yi awon gaba da mutum 16.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmaki garuruwa a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna. Sun kashe mutum 9 tare da sace 35.
Heditkwatar tsaro ta kasa (DHQ) ta sanar da cewa dakarun sojoji a fadin kasar nan halaka 'yan ta'adda 254 tare da cafke wasu 264 a yayin samame daban-daban.
Yan ta'adda
Samu kari