Yan ta'adda
Al'umar karamar hukumar Ukum a jihar Binuwai sun bayyana cewa su na cikin kangin rayuwa bayan 'yan bindiga sun tilasta masu bayar da harajin wata-wata.
Dan majalisa a jihar Zamfara, , Rilwanu Marafa Na Gambo, ya nemi tallafin gwamna Dauda Lawal Dare kan a gaggauta shawo kan rashin tsaron da ya addabi yankinsa.
Wani harin kwanton bauna da wasu ‘yan ta’adda suka kai a Jamhuriyar Nijar ya yi sanadin mutuwar sojoji 21 a kusa da iyakar kasar da Burkina Faso a ranar Talata.
Kungiyar Boko Haram ta sace wani babban alkali a babbar kotun jihar Borno mai suna Haruna Mshelia tare da matarsa da direbansa a kan hanyar zuwa garin Biu.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana rashin adalci a matsayin babban abin da ya jawo rashin tsaro a Arewacin Najeriya inda ya nuna damuwa kan yadda matsalar ke karuwa.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wata mata mai safarar makamai ga 'yan ta'adda a jihar Katsina. An cafke ta ne dauke da alburusai a cikin jaka.
Karuwar rahotannin kwacen babura a jihar Osun ya tilasta rundunar 'yan sandan daukar matakin sanar da jama'a sabon dabarar barayin da ke kwacen baburan.
Kungiyar gwamnonin Arewa maso yamma a Najeriya da hadin gwiwar sashen kula da jama'a na majalisar dinkin duniya (UNDP) sun shirya tattaunawa kan tsaro.
Rundunar ƴan sanda a jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutane bakwai a harin da ƴan bindiga suka kai a karamar hukumar Danmusa da ke jihar a jiya Asabar.
Yan ta'adda
Samu kari