Yan ta'adda
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin wanzar da zaman lafiya a jihar Borno, sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a wani samame da suka kai maboyarsu.
Rundunar sojan saman Najeriya ta yi luguden wuta kan Boko Haram a Dutsen Mandara da ke jihar Borno. Ta wargaza wajen hada bom din yan ta'addar yayin harin.
Yayin da rashin tsaro ya ke kamari, an gano yadda gwamnatin tarayya ta fitar da kudi masu nauyi domin yakar ta'addanci a sassan da ta'addanci ya yi katutu.
Babban sakataren hukumar bayar da agajin gaggawa ya Yobe (YOSEMA), Dr. Mohammed Goje ya ce an dauki matakin samawa wadanda boko haram su ka kora wurin zama.
Gwamnatin jihar Yobe ta sanya dokar hana fita ta sa’o’i 24 a yankunan Potiskum, Gashua da Nguru na jihar bayan da wasu ‘yan daba suka kwace zanga-zanga.
Rahotanni sun bayyana cewa masu zanga zanga sun farmaki ofishin hukumar KASTLEA da ke jihar Kaduna inda suka cinna masa wuta tare da wawushe dukiyar jama'a.
Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta sanar da sanya dokar hana fita ta awanni 24 a fadin jihar biyo bayan fashewar bam a wata kasuwa. Gwamna Zulum ya ba da umarnin.
Ibrahim Ayuba Isa, wanda ya ke dan jarida ne a Kano da ke daukar rahoto kan zanga zanga ga gidan talabijin din TVC ya shaidawa Legit cewa da kyar ya tsira.
Gwamnonin Arewa ta yamma sun shirya taron zaman lafiya a Kaduna domin ba kwamishinonin tsaro horo kan yaki da yan bindiga. Gwamnan Kaduna ya kaddamar da taron.
Yan ta'adda
Samu kari