Olusegun Obasanjo
Jigon jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga alherin da tsohon shugaban kasar Najeriya, Obasanjo yake dasi ya ce shi dai a saninsa ya fi Tinubu Buhari da 'yan APC.
Gwama Ortom na jihar Benue ya jinjinawa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo baya bisa shawarar da ya bawa yan Najeriya su zabi Obi na jam'iyyar LP a 2023.
Mallam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa Buhari, ya caccaki shugaba Obasanjo kan sukar Buhari inda yace tsabar hassada ce ke damunsa a zuciyarsa.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
A zaben shekarar nan, Olusegun Obasanjo yana tare da LP da Peter Obi. Amma idan za a tuna, goyon bayan da Obasanjo ya ba Atiku Abubakar a 2019 bai cece shi ba.
Tsohon shugaba Olusegun Obasanjo ya yi aiki da manyan masu neman takarar a 2023, don haka ya fadi ra’ayinsa a kan takarar Bola Tinubu, Kwankwaso Atiku da Obi.
Yayin da ya rage sauran kwanaki 55 a fafata zaben shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya fito fili ya bayyana goyon bayansa da Peter Obi na jam'iyar Labour Party.
Za a fahimci Jam’iyyar Labor Party ta bakin Darektan yakin neman zaben shugaban kasa, tabbatar da cewa tana da goyon bayan Olusegun Obasanjo a zabe mai zuwa.
Nyesom Wike, Seyi Makinde, Okezie Ikpeazu, Samuel Ortom da Ifeanyi Ugwuanyi za su bada goyon bayansu ne ga APC ko LP, ba za su goyi bayan PDP a shugaban kasa ba
Olusegun Obasanjo
Samu kari