Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Kungiyar kiristoci ta Najeriya CAN a karshen mako ta zargi cewa zarge-zargen batanci na zama wata sabuwar hanyar kashe Kiristoci musamman a Arewacin Najeriya.
Kungiyar CAN ta canza dabara game da zanga-zangar da ta shirya gudanarwa yau Lahadi kan kashe dalibar kwalejin Shehu Shagari da zargin ta zagi Annabi SAW .
A jiya ne Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) ta nuna bacin ranta dangane da zargin wata da batanci da aka yi a Jihar Bauchi, inda ta ja kunne akan cewa ba za ta
Gwamnan jihar Nasarawa a arewacin Najeriya ya yi Allah-wadai da kisan Deborah Samuel a Sokoto, ya yi kira ga kungiyar CAN ta yi hakuri da yin zanga- zanga.
Fasto Tunde Bakare wanda ya bar Musulunci tun tuni ya yi ikirarin addinin bai ce a kashe irinsu Deborah Samuel ba. Bakare ya ce bai taba ganin haka a Kur'ani ba
CAN roki kiristoci da su dunga mutunta koyarwar addinin sauran mutane, inda ta bayyana cewa akwai bukatar dukka makarantun addini su dunga koyar da mabiyansu il
Wani babban Malamin addinin kirista ya ɗauki alƙawari ba iyayen Deborah Samuel aiki, ya ce zai ba yan uwanta gurbin karatu kyauta har du kammala a Patakwal.
Wani coci a jihar Legas ya ruguje kan masu ibada ana tsaka da ibada, inda wasu mutane da dama suka jikkata. Wannan ya faru ne jiya Lahadi a jihar ta Legas.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana ranakun Juma'a da Litinin a matsayin hutu don murnar bukukuwan Easter a kasar, rahaton Daily Trust. Easter biki ne da mabi
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari