Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Wata kungiya, mai suna 'Christ Shiloh Ambassadors of Nigeria', ta ce ba laifi bane domin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC ya zabi musulmi a matsayin a
Abuja - Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, Rabi'u Kwankwaso, ya taya Mai Alfarma Daniel Okoh Murna zama sabon shugaban kungiyar
Babachir Lawal, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, SGF, ya ce za a yaki tikitin musulmi da musulmi na jam'iyyar APC a zaben shugaban kasa na 2023 da addu'a. La
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana Rev. Daniel Okoh zababben shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a matsa.
Abuja - Sabon shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya, Archbishop Daniel Okoh, ya ce da yawa daga cikin mabiya addinin kirista suna tsoron cewa ana kitsa makir.
Abuja - An zabi Babban Rev. Daniel Okoh a matsayin sabon shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN yayin da wa'adin shugaban kungiyar CAN mai barin gado
Jihar Ogin - Fasto Tunde Bakare, ya musanta zargin da ake masa na cewa yana goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola.
Kungiyar kare hakkin musulmi, MURIC, ta soki Kungiyar Kiristocin Najeriya, CAN, kan maganganun da ta yi game da malaman addinin kirista da suka hallarci kaddama
Jam'iyyar PDP ta bukaci dan takarar shugaban kasa na APC, Bola Tinubu, nan take ya janye takararsa saboda ikirarin cewa ya dako hayar 'Bishop Bishop' na bogi su
Kungiyar Kirisrocin Najeriya CAN
Samu kari