Mafi karancin albashi
Shugaban Hukumar RMAFC, Mohammed Shehu yace za a kara albashin shugabanni domin albashin shugabannin irinsu NPA, NCC da Gwamnan CBN ya zarce na Muhammadu Buhari
Manyan malaman lafiya da Ma’aikatan cibiyoyin bincike za su tafi yajin-aiki. Kungiyar su suna neman ragowar 40% na alawus din shiga hadari da suke bin gwamnati
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin gwamna Bello Matawalle ta amince zata fara aiwatar da tsarin mafi ƙarancin Albashi na N30,000 a watan Nuwamba.
A 2019 Muhammadu Buhari ya kara mafi karancin albashi. A jiya Babban Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Chris Ngige yayi alkawarin za a duba batun kari.
An ji kungiyar ta HEDA ta na so ayi bincike a kan zargin da ake yi wa Hadimin shugaban kasar Najeriya watau Bashir Ahmaad na lakume albashi bayan ya bar aiki.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a ya bada dalilin da yasa gwamnatin tarayya ba za ta iya yi wa ma'aikata karin albashi ba duk da ya kamata.
Shekaru uku bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar albashi mafi karanci, malaman frimare da sakandare na jihohi 15 da birnin tarayya Abuja ka
BudgIT, wata kungiyar kyautata al'umma, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi d
Biyo bayan wasu hotuna da ke yawo a kafafen sada zumunta, Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ta bakin mai magana da yawunsa ya ƴi karin haske kan albashin Malamai
Mafi karancin albashi
Samu kari