Mafi karancin albashi
Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta jero sabbabin bukatu guda bakwai da ta ke sa a cika su a matakin gwamnatin tarayya, jihohi da kananan hukumomi.
Malamin makaranta ya bada labarin yadda Gwamnati ta wahalar da shi bayan bautar shekara 35 a Kogi. Imam Odankaru ya yi ritaya, yana kukan cewa bai da komai.
Gwamnatin jihar Kuros Riba karkashin jagorancin Gwamna Bassey Otu za ta ɗauki ƙarin malaman makaranta 6000 domin fara cike giɓin da ke akwai a makarantu.
Ma'aikata a Najeriya na daga cikim wadanda ke samun mafi karancin albashi a duniya. Akwai sauran kasashen da ba su biyan ma'aikatansu albashi mai tsoka.
Bola Tinubu zai sanar da karin albashin Ma’aikata a Ranar 1 ga Mayu. Abin da ake tunani shi ne Tinubu zai sanar da mafi karancin albashin da za a koma amfani da shi
Bayan janye tallafin man fetur wanda ya haifar da tsadar rayuwa a Najeriya, akwai gwamnonin jihohi 12 da suka yi karin albashi. Legas da Ondo na biyan N35,000.
Gwamnan jihar Neja, Muhammad Umar Bago, ya amince da ƙarin N20,000 a albashin ma'aikatan jiharsa, ya kuma ba da umarnin a fara tura masu nan take.
Za a ji Shugaban kasa, Bola Tinubu ya roki gwamnonin jihohi 36 da su fara biyan kudaden rage radadin cire tallafin mai domin kawo sauki a cikin al'umma.
Sakamakon rashin albashi mai tsoka da alawus-alawus da kuma karin girma, likitoci 59 da ke aiki a asibitin kwararru na Dalhatu Araf (DASH), Nasarawa sun ajiye aiki.
Mafi karancin albashi
Samu kari