Mafi karancin albashi
An ji kungiyar ta HEDA ta na so ayi bincike a kan zargin da ake yi wa Hadimin shugaban kasar Najeriya watau Bashir Ahmaad na lakume albashi bayan ya bar aiki.
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a ya bada dalilin da yasa gwamnatin tarayya ba za ta iya yi wa ma'aikata karin albashi ba duk da ya kamata.
Shekaru uku bayan Shugaba Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan dokar albashi mafi karanci, malaman frimare da sakandare na jihohi 15 da birnin tarayya Abuja ka
BudgIT, wata kungiyar kyautata al'umma, ta fitar da sakamakon wani bincike da ta yi a jihohin kasar inda ta nuna jihohin da ma'aikata ba su bin bashin albashi d
Biyo bayan wasu hotuna da ke yawo a kafafen sada zumunta, Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ta bakin mai magana da yawunsa ya ƴi karin haske kan albashin Malamai
Za a ji labari wani kamfani a kasar Chile ne aka aikawa ma’aikaci kudin da ya nunka albashinsa sau 268, tuni ma’aikacin ya rubutawa kamfanin takardar murabus.
Tanko Ibrahim Muhammad zai iya samun kudin da sun haura Naira Biliyan 2.5. Baya ga kudin sallama da fansho da Tanko Muhammad zai karba, za a gina masa gida.
Za a ji Chris Ngige ya ce kwanan nan za a daidaita da ‘Yan ASUU. Ministan kwadagon na Najeriya ya shaidawa manema labarai cewa an kusa cin ma matsaya da ASUU.
Ma’aikatan gwamnatin jihar Kano sun karbi albashin su a zaftare ba kamar yadda suka saba karba ba a matsayin albashinsu na aikin da suka yi a watan Febarairu.
Mafi karancin albashi
Samu kari