JAMB
Wani lauya mazaunin Legas ya bayyana kadan daga abin da ya gani na yadda ake hana dalibai masu hijabi rubuta jarrabawar UTME a wasu sassan Najeriya.
Makarantar Islamiyya ta IOSSA a jihar Bauchi ta bayyana yadda ta horas da dalibanta yayin jarrabawar UTME inda da dama suka yi bajinta wurin samun maki mai kyau.
A bana, dalibai da yawa sun samu sakamako mai kyau a jarrabawar JAMB, wanda hakan ya sa gwamnan jihar Kwara ya bayyana aikin da ya yi kafin hakan.
Wata daliba daga Arewacin Najeriya, Fatima Saleh Alkali ta burge mutanan kasar bayan samun maki 336 a jarrabawar UTME da aka gudanar a kwanakin baya.
Dan shekara 18, Ebeniro Akachi, wanda ke son yin karatun likitanci da tiyata a UNIPORT, ya samu maki 313 a jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) ta 2024.
Hukumar shirya jarrabawar UTME ta ce ba za ta bayyana wadanda su ka fi kowa samun maki a jarrabawar da dalibai sama da miliyan 1.9 su ka yi a bana ba
Hukumar shirya jarrabawa ta JAMB ta bayyana cewa kaso 76% daga cikin dalibai kusan miliyan biyu da suka rubuta jarrabawar UTME sun gaza cin maki 200.
Hukumar dhirya jarabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire JAMB ta sanar da sakin sakamakon jarabawar da ɗalibai suka kammala ranar Litinin.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta ce ta shirya sakin sakamakon jarrabawar UTME na bana da dalibai kusan miliyan 1.9 su ka rubuta. Yau ake sa ran sakin sakamakon wasu
JAMB
Samu kari