JAMB
Hukumar JAMB mai.shirya jarabawar samun gurbin shiga jami'a a Najeriya, ta yi wa tsohon dan takarar shugaban kasa, Peter Obi, kan zargin ana wahalar da dalibai.
Peter Obi ya bayyana cewa, akwai rashin tunani wajen bayyana yadda ake tura dalibai rubuta jarrabawar JAMB da sassafe duk da yanayi da ake ciki na tsaro.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta ce za ta zakulo daliban da suka yi hazaka a jarrabawar JAMB din da ta dauki nauyi, domin a zaba masu wasu manyan makarantu.
Hukumar shirya jarrabawar JAMB da UTME ta bayyana yadda ta samu tattaro N9,013,068,510.69 daga daliban kasar nan, inda aka tura akalla Naira biliyan 6 zuwa gwamnati.
Hukumar jarabawa ta JAMB ta tabbatar da cafke Farfesa kan yunkurin rubutawa yarsa jarabawa a 2019 inda aka yanke masa hukuncin daurin watanni shida.
Gwamnatin tarayya ta musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa ta kayyade shekaru 18 a matsayin mafi ƙarancin zama jarabawar WAEC da NECO, ta ce ba gaskiya ba ne.
Gwamnatin tarayya ta haramtawa dalibai yan kasa da shekaru 8 daga rubuta jarrabawar kammala sakandare na WAEC da NECO da jarrabawar shiga manyan makarantu.
Hukumar JAMB ta koka kan yadda bayar da gurbin karatu ba bisa ƙa'ida ba ya zama ruwa dare a manyan makarantun Najeriya, ta faɗi sunayen jami'o'i biyar.
Hukumar JAMB ta fitar da kididdiga kan makarantu da suka yi fice a bana. Jami'ar Ahmadu Bello, jami'ar Ilorin da jami'ar Borno daga Arewa sun lashe kyautar JAMB.
JAMB
Samu kari