Peter Obi
A Taraba, Shugabannin Jam’iyyar Labour Party sun dakatar da Shugabar LP. Shugabar da aka dakatar daga ofis har na tsawon watanni 6 ta ce sharri ake yi mata
Osita Okechukwu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya bayyana cewa Atiku Abubakar ba barazana bane ga takarar Bola Ahmed Tinubu a zaben 2023.
Jam’iyyu za su so su hana Jam’iyyar NNPP samun nasara a Kano. Rahotanni na zuwa cewa matasa da magoya bayan APC da LP suna ta yin zaman siyasa na musamman.
Tsohon ministan ilimi a tarayyan Najeriya, Obiageli Ezekwesili, ta ce babu ta hanyar da zata zabi Atiku ko Tinubu a zaben 2023 bayan tana ganin Peter Obi na LP.
Cif Dan Ulasi, mai magana da yawun kwamitin kamfen din Atiku Abubakar a kudu maso gabas ya mayar da martani kan zargin maula da Kenneth Okonkwo ya yi masa.
Shararrrarriyar cibiyar siysa da shirya muhawara musamman ma ga 'kasashen Africa, CHATHAM HOUSE, ya gayyaci 'dan takarar jam'iyyar LP, Peter Obi a watan gobe
Mai neman kujerar shugaban kasa a inuwar jam'iyyar SDP, Adebayo Adewole ya yi zargi cewa da Labour Party da jam'iyyar PDP duk abu ɗaya domin ba su da banbanci.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, yace daga ranar da ya karbi shahadar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa ba zaa sake jin ASUU ta shiga yajin aiki ba.
Jama’a sun ce kurar da takalman Peter Obi suka yi a wajen gangamin yakin neman zabensa a Owerri, babban birnin Imo sun nuna shi mutum ne mai kan-kan da kai.
Peter Obi
Samu kari