Peter Obi
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na 25 ga watan Fabrairu, dan takarar gwamnan jam'iyyar Labour Party ya kauracewa gangamin kamfen din Peter Obi.
Za a ji babban ‘Dan takaran kujerar shugabancin Najeriya a 2023, Atiku Abubakar ya ce jam’iyyar PDP za ta doke Bola Tinubu domin mutane sun gaji da mulkin APC.
Yan kwanaki kafin babban zaben 2023, jam'iyyar Labour Party ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta a jihar Bauchi, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar su Atiku.
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Ayodele, ya yi hasashe kan sabbin kalubale dake gaban Peter Obi, Atiku Abubakar da Bola Tinubu gabannin zabe.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), ya bukaci masu zabe da su bashi dama ya kafa sabuwar Najeriya inda mutane za su sha dadi.
Jam'iyyar Labour ta yi martani kan jita-jita da ke yawo na cewa dan takarar shugaban kasarta Mr Peter Obi yana shirin janye wa wani gabanin babban zaben 2023.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya kai ziyarar ban mamaki kudancin jihar Borno. Hotuna da bidiyo da suka fito sun nuna tarbar da aka masa.
Kakakin Coalition of United Political Parties (CUPP)a Delta, Prince Henry Eze ya bada sanarwar goyon bayan Atiku Abubakar ne saboda manufofinsa da tafiyarsa.
Peter Obi, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP ya bayyana cewa idan aka zabe shi shugaban kasa zai yi amfani da man da aka gano a Bauchi don inganta jihar
Peter Obi
Samu kari