Peter Obi
Wani jigon siyasa ya bayyana yadda 'yan siyasa suka tsara yadda za su kada Tinubu a zaben 2027. Pat Utomi ya fayyace yadda hakan ta faru a kwanan nan.
Dan takarar shugaban kasa a Labour ya bayyana kadan daga tashin hankalin da ya shiga bayan samun labarin kisan da aka yiwa Nabeeha bayan sace su da aka yi.
An yi gwamnonin da suka dare mulki saboda hukuncin kotu, rasuwa ko tsige masu mulki. Rahoton nan ya tattaro wadanda suka samu mulki a sakamakon hukuncin kotun koli
Wasu 'yan adawa sun fara amsa kiran Atiku Abubakar na hada-kai domin a karbe mulki. Watakila ayi taron dangi da nufin ganin bayan Bola Tinubu a zaben 2027.
Peter Obi ya bukaci Shugaban kasa Tinubu da ya kaddamar da bincike da kyau a ma’aikatar Betta Edu bayan badakalar kudi naira miliyan 585, yana so a hukunta saura.
Farfesa Pat Utomi ya ce ya tattauna da Peter Obi, Atiku Abubakar, Rabiu Kwankwaso da sauran shugabannin adawa kan shirin kafa babbar jam’iyya a kasar.
Babban jigo a jam'iyyar Labour Party (LP), Pat Utomi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadaka tsakanin Atiku, Peter Obi da Kwankwaso gabanin zaben 2027.
Kotun Koli da ke Abuja ta tanadi hukunci kan shari'ar zaben gwamnan jihar Delta da ke neman tsige Gwamna Sherrif Oborevwori na jam'iyyar PDP a jihar.
Tsohon kakakin shugaban ƙasa a mulkin Obasanjo da Jonathan, Mista Doyin Okupe, ya fice daga jam'iyyar Labour Party (LP), ya bayyana dalili mai kwari.
Peter Obi
Samu kari