Peter Obi
Jam'iyyar LP ta bayyana cewa ta fara shirin da zai ba ta damar yin nasara a zaben 2027 ta hanyar amfani da matasa wajen neman hadin kan masu ruwa da tsaki.
Hukumar zabe INEC ta maye gurbin Olusola Ebiseni da Dr. Olorunfemi Ayodele Festus a matsayin ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar LP a zaben jihar Ondo.
Akalla gwamnoni biyar ne suka mulki jihar Ondo daga shekarar 1999 zuwa yanzu yayin da ake shirin gudanar da zabe a ranar Asabar 16 ga watan Nuwambar 2024.
Sa'o'i 24 gabanin fafata zabe, kotun ɗaukaka kara ta kori ɗan takarar gwamna na jam'iyyar LP, Chief Olusola Ebiseni, ts yu fatali da hukuncin babbar kotun tarayya.
Shugaban cocin INRI spiritual international church, Primate Elijah Babatunde Ayodele, ya ba su Atiku Abubakar hanyar kayar da Bola Tinubu a zaben 2027.
Yunusa Tanko, shugaban kungiyar 'Obidient' ya tabbatar da cewa Peter Obi zai iya zama shugaban kasa a 2027, yana mai cewa magudi ne ya hana Obi nasara a 2023.
Tsohon gwamnan Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a 2023, Peter Obi ya ce tsakaninsa da matarsa mutu ka raba domin ba zai taɓa rabuwa da uta ba.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Reno Omokri ya yi magana kan zaben 2023 da ya gabata inda ya ce rashin hadin kai ne ya kayar da Atiku Abubakar a lokacin.
Hukumar zaben jihar Abia, ABSIEC ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi da aka yi inda ZLP da YPP suka lashe kujerun yayin da LP mai mulki ta barar.
Peter Obi
Samu kari