London
Jaridar Vangaurd Ta Rawaito Cewa Tsohon shugaban yakin neman zaben Dan Takarar Shugaban Kasa Na Jam'iyyar LP, Doyin ya sake shuga hannun jami'an tsaron Nigeria
Yayin da ake ci gaba da wasannin World Cup, mata a kasar Ingila sun ce kallon kwallon ya fi dadi a Qatar, domin kuwa babu mazan da suka sha barasa suke barna.
Addinin Islama na ci gaba da karbuwa a kasashen Turai, adadin Musulmai ya kara yawa a kasar Ingila. Rahoto ya bayyana adadin addinai da ke kasar da kuma kabilu.
A yau 24 ga watan Oktoba ne labarai suka mamaye kafafen yada labarai na duniya kan cewa, kasar Burtaniya ta yi sabon Firainminista, bayan da Truss ta ajiye
Gwamnatin Amurka da Burtaniya sun gargadi 'ya'yan kasashensu mazauna Najeriya da su kula, akwai yiwuwar samun hare-hare a Najeriya, musamman a birnin Abuja.
Mai neman zama shugaban kasa a inuwar jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu na cikin ƙoshin lafiya a Birtaniya, a cewar shugaban tawagar yakin neman zaɓensa na UK.
A yau Alhamis, 29 ga watan Satumba, 2022, aka bayyana sanadin da ya haddasa mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth II a wata takardar shaidar mutuwa da aka fitar.
Babbar Kwamishinira Burtaniya a Najeriya, Ms Catriona Laing ce ta bayyana hakan, inda tace Burtaniya za ta tsaya tsaka-tsaki a lokacin zabukan da za a yi...
Manyan masu rike masarauta a duniya na daga cikin jiga-jigai 2000 da suka halarci jana'izar sarauniya Elizabeth II ta Ingila a Westminster Abbey, jiya Litinin.
London
Samu kari