
Donald Trump







Duk da cewa mulkin tsohon Shugaban Amurka Donald Trump cike ya ke da abubuwa masu janyo cece-kuce, akwai Amurkawa da suka yaba da irin jagorancin da ya yi wa ka

Wata ‘Yar Majalisa ta yankin Georgia ta kawo maganar tsige Joe Biden daga hawansa mulki. Sabon shugaban kasa ya na fuskantar barazanar Majalisa ta tsige shi.

Farfesa Soyinka, mai lambar yabo ta kwazo na musamman a fagen iliminsa, ya bayyana tsohon shugaba Trump a matsayin mutum mai kyamar bakar fata da nunawa bakin

Dazu nan jagoran adawa, Atiku Abubakar ya gabatar da kokon bara a madadin mutanen Najeriya gaban Joe Biden. Daga ciki yana rokon a taimaka wajen harkar tsaro.

Joe Biden ya zubar da hawaye lokacin da ya tuna da ‘dansa a tsakar jawabi. Haka zalika yaran Trump sun gaza rika hawayensu yayin da za su bar gidan gwamnati.

Daga shiga ofis, Joe Biden ya rattaba hannu a kan sababbin dokoki 17 a Amurka. Sabon shugaban Amurkan ya jingine maganar gina katanga tsakaninsu da Mexico.
Donald Trump
Samu kari