Donald Trump
Barrack Obama ya tsaida wanda yake goyon baya a zaben Amurka. Kamala Harris wanda Joe Biden ya janyewa takara ta ji dadin wannan gagarumin goyon baya.
Shugaban Amurka, Joe Biden shi ne shugaban kasar na bakwai da ya janye daga neman takarar shugabancin kasar a zabe domin sake tsayawa a wa'adi na biyu.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihin wacce ta fi samun gudunmawa mai girma har $81 a tarihin kamfe na zaben shugaban kasa.
Shugaban Bola Tinubu na Najeriya ya yi Allah wadai da harin da aka kaiwa tsohon shugaban Amurka, Donald Trump inda ya ce wannan lamari abin takaici ne.
An bayyana wani matashi mai suna Thomas Matthew Crooks mai shekaru 20 a matsayin wanda ya kai harin kisan gillar da aka so yiwa tsohon shugaban Amurka Donald Trump.
Tsohon shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa maharbin da ya harbe shi mai suna Thomas Matthew Crooks ya kuskure shi ne ta saman kunnensa.
Wata kotu dake zamanta a Manhattan dake Amurka ta kama tsohon shugaban kasar, Donald Trump da manya-manyan laifkua 34, ciki har da bayar da kudin toshiyar baki.
Ɗan takarar shugaban kasa a Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa za a samu zubar da jini idan har bai samu nasarar zaben shugaban kasa ba a kasar.
A wata sanarwa ta bakin Antony Blinken, Gwamnati ta bayyana dalilian hana wasu zuwa Amurka ta hanyar hana su biza, haramcin za ta iya shafan iyalin mutanen.
Donald Trump
Samu kari